Billeder på siden
PDF
ePub

en yunwa ta fiče. Ya če, to, na ji; káda ke gaya kowa sai ni, sai ke.

Da wónan rana ta kōwoyo kuma ya kōma dākin daía mátātas, ya če, to: wánce ga šāwăra ta sameni, amma hánkalina bai kwánta da kowa sai ke. Ta ce, wóče šāwāra če? Ya če, ga ši. Na Saída gödia zambar arbain; ga ší, ko anayuñwa, ina dabāra da za en yi zámbar arbain ta fišiemu yunwa? Ta če hába maigida! ga babā mātāka. Ya če, ni ke na yirda da ke. Ta čē, to. Da safe daúkọ kúrdi nán, ka rábasu fúdu; kaí ka daúki zámbar gōmā, ka bā wánče zámbar gōma; nī ka bāni zámbar gōmā: wó̟nda ta īya činīki tana yi; en kwānānta (ya) ta kēwoyo tana yin abínči; wóda ba ta iya ba, en nāta sun kāre don kanta. Kai ko zimbar gōmā nán kana rike da su, kana jujuyāwa har Alla ya fišiēmu yūnwa. Izan yūñwa ta fita zámbar gōmā tāka ka sāmi abín žāli. Ya čē, tō; na ži; ya čē, káda ki gāya kōwa.

Da wóni māreči ya komo, ya tafi dākin kāramā mātātas, ya če: wánče ga šāwāra ba zani ga kōwa ba sai ke. Ta ce, ga maiya-maiyan mátāka. Ya če, ni de na yirda da kē, gama na ga kin fisu háňkali. Ta čē, tō; gāya máni, en žì. Ya čē, ga ši, na saída gödia zámbar arbain, ga ši, ko anayunwα, ina dabāra? Ta če, dabāra na gārēka? Ya čē, na bāki zābi. Ta če: gobe ka daúki kúrdi nán ka tafi kāsuā, ka sāyi rīgā, ka sāyi wó̟ndo, ka sāyi

kore, ka sāyi rāwanī, ka sāyi tāgiā, ka sāyi tākalmī; ka zo ka sā, ka yi zámānka. Da čimúmi da dabaramu duk ba su kē čišēmu ba; săraútal Alla ka1 čišēmu. Kekeāwa (kekyāwa) káma, kekeāwa arzīki. Ya če, to, na ji. Garin Alla Taala ya waye ya kirā babān dānsa, ya dōra mása kúrdi, kúrdi zámbar gomā ša biar; si, ya daúki zámbar gōmā; suka tafi kāsuā Laraba; Laraba rānān gādo; suka jē suka zámna a kāsua. Dilāti ya zo, mairīga. Ya sayi girike na zámbar isirin biú bābu; ya sayi kōre na tamānia; ya sayi wōndo dunhu na tamānia; ya sāyi rāwanī na alfin dān kūra; ya sāyi fūla ta alif ta sāki; yā sāyi sambače takalmi. Saúra kúrdinsa alfin ya sāyi dāwa ta kúrdi alif; saúra kúrdinsa alif; ya sāyi fočen gíširi na dārī tokos gama si maisaída gíširi nē. Saúran kúrdinsa mētin; ya sāyi nāmā, ya tafó̟ gida, ya je ya

kwāna.

:

Da safia ta yi ya daúko rīgātai, ya sa; ya daúkọ kōrensa ya sã; ya sã wṛndṣnsa, ya să fülātas; ya nādē rāwanīnsa; ya zō kōfān gidānsa, ya zaúna.3 Da sāsafe rānān alhámis mútāne, kōwa ya zo saí ya wúče suna magána suna čēwa: wāne

2

1 Ka=ši kan, or ta kan. Rīgātai rīgāsa. 3 Zaúna Zámna; as: daúre=dámre; aúre=

=

ámre, etc., etc.

ko ya tabu ne? Em ba wónda ya tābu nē. Anayanwa kama wónan, mútum ya saída gōdiātas, ya je, ya sayo tumpkanai, ya zo yi (ya) sā wūya (sāwuyā) kámā mahaúkači? Ku kialēši. Aí, ši ma da kansa ya tube ya sayés. Šina jinsu da bai čē da kowa komi ba; har hánči ya yi; ya yi kirām babān dánsa, ya čē: daúkọ bākān gíširi, ka zṣ mu tafi kasua; ya daúko; suka tafi kasua; kāsuān wóni gari waiši Goda. Da suka jē suka čī kāsuā ; ya sasayi da gíširīnsa. Lāsar ta yi; ya yi sallān Lasar; ya daúki rīgūnānsa ya sā; ya zṣrūnfa, ya zaúna šina futawa.

Akoí wóni Ba-makuže woi1 ši Auta, maidūkia da yawa; ya yi kirām babām-bāde, ya basi kúrdi dāri, ya čē: síga kāsuā ka yi dōka, ka če: gobe junia, da tāžiri da ši ke karkara nán, da mallāmai da su ke karkāra nán, bámda sārīki ba sārākṇn săriki, saúra jamaa nán, gobẹ duk Aúta na kirānsu. Aúta ya tafi gida. Garín Alla ta aba ya wāye, da tāžiraí da mallāmai da talakawa, kowa ya tafi kofas Aúta tunda sãsafe. Ana ko saída talata talatan, Aúta ya zo ya sayi hači dámi dārī úku. Ya če, ku tūre wóni kumá; akatūre, akadaúre hāči dámi dārī úku. Ya če, ku tūre woni kumá; akature, akadaúre hāči dámi dārī úku. Ya če, ansāmi dámi nawá? Akačē dārī tāra. Ya čē, ku kāra

1 Woi, above it is wai.

tūre daía; akače, anture. Ya če, ku daúra dámi mētin; sunka čē, sun daúra. Ya čē, to; dúka dámi nawá kẽ nan? Akačē, alif da minya. Ya čē, to, madala! Ya če: ina1 mútānén da na kirāwo? Ku zō, kun ga hāči anasāyéswa talāta talāta kāsuā. Amma suna sallamá máku alif alif: ku daúka ko har kāka ta yi, ku bāni kúrdi. Mútané mainya mainya sun tāši suna fadá kāmá zasu yi wāsoso. Ya če, to; kowa ya kṣma, ya zámna, kadá ku yi fadá. Ya tāši da kansa ya šíga číkin fäge nán, yana2 yāwo har ya zọ ga mútumé Auda,3 maigōdiānsa; ya gánši yina da rīgŭna, yina kyaakyawa kāmá; ya sā hānū, ya kāmaši, ya zọ da ši har wūrin hāči, ya čē, ka ga hāči dámi alif, na lămunčeka; ka ga kọ dámi dārī na bāka kyaūta; lādan lāmuni a wūri nán. Ya yi činīki zámbar alif; ga ko hači kama ba atabaši. Ya čē, ga, kúrdinka zámbar alif Aúta! Ya če, aí, na sán,1 en na kai kāsuā yánzu na sāyés : na čē, na lāmunčēka har kāka dúka. Da saúren hači da ba ka sāyés ba, da kúrdin da ka yi činiki dúk ga múka ka tafi gidānka. Abdu ya tafó gida kama sāriki. Da zaši a kāsa ya tafi, da ya kōmo, ya kōmo a bisa;5 anayi mása rākiā, ya zṣ har gídānsa; ya tafi kōfan dāki mátā

[blocks in formation]

66

nán da ta yi mása šāwăra nán, woi ita Kande; ya če, Kande, fitó, ki ga abín da Alla ya yi! Ta fitó, ta če, kaka akayi? Háka ya čē da īta: kinži, kinzi! Ta če, to, madala! Aí na gaya máka: Kyakyāwa kāmá kyakyāwa arziki.” Nánda nán ya yi basōri, ya aike Adamawa; ya aike Gwanža, ya aike Kukawa ko Kanem. Kāka ta yi, ya zama Kunkumin tāžiri. Yánzu a kárkarānsu, bābu maikudi kamátas. Don háka akače: komi mútum yil ke yi, ga yi kyaokyāwa kāmá; doǹ ya gérta arzikinsa. Ya kāre.

11. Wakān tālaūči.

An Elegy on Poverty. REV. J. C. JOHN.

Talauči mútum ne báki maigēro, maihakora.
Da dōro, da tūra, da babán gabá.

Tālauči akančēdaši: bābu ši ne čiā.
Kadán ya yi žíki, ya haïfi wṛyā.

Tālauči čikinsa da gírimā, wṛyānsa kādaṁ.

Da maiko, ba ka sāmú maisonsa.

Tatauči šina da maiko, ya maikon túkunia yān

Nafawa.

Žīki ya kāda, wọlla, ban sõši ba.

Dake (deke) guāno tāre da žaba, zubasu a šadda,

[blocks in formation]
« ForrigeFortsæt »