Billeder på siden
PDF
ePub

sunka če, wā ki bā? ta če, kudúka. Ya čē, kun žia, ya čánye (= čénye) náma dúka ši daía. Gōbé káka ná žíbi háka ná, har yai (=yi) kíba. Kúra ta záka ta če, ku fitó̟ diāna én ganēku kun yi kíba, sun fitó, íska ya daúkēsu, ya žēfásdasu. Ya karę.

6. Wakan Dan Balkōre wánda ya yi ta šina číkin Marādi, maímaúlo, sūnānai (= sūnānsa) maizābọ. ("Dan Balkōre was the Commander of the Hausa Troops fighting to recover Kátsina from the Fulani; he is also called Dam Bālkōre.")-Rev. MR. JOHN, Lokoja.

Dan Balkōre yāro ne
Mātā sunka (g)báta ši,
Ya ži (= ze) dómin mātā,
Ya faso dárni.

Ba rabón göra na Gido
Alla ya bāka,

Suna kwāna

Ya ka tafó nán mu gã na Kur

An mútu babu gānāwa;

Gérta korinka,

Asni dān gūžia!

Ba mútum ne,

Mātā sunka če babá.

Ya kāre.

7. Tasūnia na Žaha da matánsa.

The Story of Zaha and his Wife.

Akoi wóni gari. Sun táši mútāne sun če da Žaha: "Ka yi ámre." Ya če da su: "ba ni yi ámre máče mai-yára, ba ni ámrẹ máče saí wonda ši ke korámma ya kawō-ta. “Káka máče korámma ši kawğ-ta?" Ya zámma Žaha saí wóta rána ya fitá wože ya gamú da máče ta tafo zá-ta garí. Ya če da íta Žaha: "wače če wónan?" Ta če da ši: "wónan máče če." "Ke dagá ína?" Ta če da ši: "dagá gari kazá." "Ina zá-ki?" "Za-ni gart nán." "Mi ke yi?" "Ina sọ ẹn zámnẹ nande." Ya če da ita: "ki-na dé mizi?" Ta če da ši: "ba ni de míži." "Ki-na só-na (so⇒n=a) na amré-ki?" Ta če da ši: "ina so-n-ka." Ke ki-na de yára ko bábu ?" Ta če “bā ni dẹ yára ko déa í-na da dea ya mútu tun ši-na kárami.” Ya če da ita: "wónan fa í-na sọrọ ši taršé-ni múguntá yáron-ki." Ta če da ši: “ káka zá-ši taršéka múguntá yáro-na mátače tun ši-na kárami?" Wónan fa ya ce da ita Žaha: "mu tafi uri-n mállamai su dámre mú-mu ámre sákání-na da ki." Su-ka tafi; su-n dāmrẹ mú-su ámre da Žaha da mata nan bakua. Su-na nán su-n zámna deawa ši-na ámre da íta har rúa su-ka zo šikí-n garí mútāne. Duka mútāne na gári su-n fitá zá-su búznę

[ocr errors]

háči. Zaha ya fitá tare da mútāne-n gari du. Da ši zá-ši búznę háči dã ya búga búgu déa ya yíske elgidiri šikí da žinária. Yā tōnę žinária-n-sa ažia mútāne na da, ya komo gidá-n-sa šikín bírni ya že ya aúno alkamma da sair da mai da dabino, saúra žinária ya sā-ši šiki-n sofọ sálka, ya žefa-ši šikí-n bisa na gidá-n-sa, kua wóta rána ši hau ši žę ši gan-ši ši sábko har wóta rána su-n zọ mútāne masuzúa háži. De ya zo wóni tálaka ya iske mátā ta Žaha ta-na zámne da ita da máta. Ya če da ita: “bā-ni sõfo sálka da na sa rúa šikí-n tafía zúa háži. Ta če da ši: "ba ni dã sálka sofo." Ta če da ita wóta máče makobčia-n-ta: =í-na gáni wóni sofo salka šikí-n bisa na gidá-n-ku. Ta táši mātá Žaha ta hau bisa ta daúko sofo sálka ta ba tálaka. Ya če da ita: "Alla ši sa albárka ga yára-n-ki.” Ta če da ši: "ba ni da yára, i-na dã yáro déa ya mútu tun ši-na kárami." Ya če da ita: "Alla ši gáferta má-sa ga yāro-n-ki de ya mútu.” Ya tafi tálaka da sálka-n-sa sofo ya kai-ši ya aže šikí-n kāyá-n-sa. Har gobé Žaha ya hau bisa zä-ši dúba sofọ sálka ya hau bisa (bai =) ba ya ganí sálka ya če da mātá-n-sa: “ína sálka sõfo da kę šikí-n bísa." Ta če da ši: "ya zọ mi-ni wóni tálaka (šinai =) šina yi mi-ni adúa ga yáro-na de ya mútu, ši-na roko má-sa ga Alla gáfara; na daúka-ši na bá-ši.” De ya zo Zaha ya če matá-n-sa: "ba na gaía mi-ki yáro-n-ki čintá-n-sa ta iske-ni ko ši-na šiki-n

láhira?" Ya táši Žaha ya že kásua ya se̟ò̟ sálka bábá nágari, ya tafi uri-n da masu-háži su ke sebkę. Ye-na rike da sábo sálka ya če da su: "wa ke músaia sálka sábo sálkā da sálka sofo?" Su-n če da si masu-haži: "mi ka če?" Ya če: "i-na da sálka sabo, í-na so šiki-n sa sálka sofo." Su-n če da mai-sálka sofo : "ka bá-ši salka sofo, ka káma salka sábo, wónan mutúm mahaúkači ne.” Žaha ya kama sofo sálka ga tálaka, wónčan kua ya káma sábo. Da Žaha ya sámu salka-n-sa sofo da akoí žinária, ya že gidá ya če da máta tá-sa: " Že-ki na bér-ki.” Su-ka rabó máče nan da Žáha káre ke nan wonan.

kuā

8. Kámadā inna yin sárki číkin Iuragis. The Choosing of a King among the Iuragis.

ya

Wonan kua abin da su ke yi Iuragis na Azzer kadan sarki ya mútu, suna so su yi sarki. Su taru maza duk, karami da baba, Iuragis da Imangasatis da Kel Izaben da Ifogas da Thaiawan du Imadarailalen da imgad mainya kade, su taru cikinsu : to, Jemaa, muna so mu yi sarki, mi ku ka če? Jemaa duk su ce: gaskia. Su če da su Iuragis: mu, mun zaba wani dan wani, ši ne sarkimu. Su ce dă su saura Jemaa: to, mun yerda da ši, sarkimu wani da wani. Su aika maaiki ga mata nasu mainya mainya, masu (nasu?) sekara hamsin da

settin har sabain, su ce da su: gaši, mun yi sarki wani dan wani. Su aiko masu matu su če da su: ko mi ne ku ka yi nagari. Su taši maza nan duk su mika masahanu, su če da ši: Alla si baka hankuri bissa mu da talakawa duka ši zamma abin kuna aku (acko?) Su taru mata duka mainya da dare su je garesi su če da ši: Alla ši baka hankuri bissa mu. Ši ke nan sarauta Iuragen.

[The last two Descriptions are taken from G. A. Krause's Mittheilungen Nro. II. of the Riebeck'schen Niger Expedition. Brockhaus, Leipzig, 1884.]

Makāri.

« ForrigeFortsæt »